Sufiyya
![]() |
Zaka iya taimakawa ka fassara wannan mukalar da kyau ta hanayar danna gyara dake sama, ko kuma ka duba Shafin koyo domin sanin hanyar da zaka bi wajen yin fassara mai kyau.!
![]() |
Sufiyya | |
---|---|
![]() | |
Mai kafa gindi | Muhammad |
Classification |
|
Sunan asali | التَّصَوُّفُ |
Practiced by |
Musulmi da ummah (en) ![]() |
Branches |
Wird (en) ![]() Warid (en) ![]() ḥāl (en) ![]() maqam (en) ![]() Lataif-e-sitta (en) ![]() |



Sufiyya, Suffanci, ko Taṣawwuf[1] (larabci|الْتَّصَوُّف; sunan mabiyi: larabci|صُوفِيّ}} ṣūfiyy / ṣūfī, ko مُتَصَوِّف mutaṣawwif) ana fassara ta a matsayin "Gudun Duniya" a Musulunci",[2][3][4][5][6] Wanda ya tattaru akan bin al'ada da rukunai"[7] wanda yafara tun farkon tarihin muslunci,[5][8][9] masu bin Sufanci su ake ƙira da "Sufaye" ko "Sufi" : larabci|صُوفِيَّة ṣūfiyyah; ko صُوفِيُّون}} ṣūfiyyūn; da مُتَصَوُّفََة mutaṣawwifah; مُتَصَوُّفُون mutaṣawwifūn).[5]
Ana ganin Sufanci ne aka fara samu a cikin nau'ukan karkasuwan mabiya addinin musulunci a duniya, wanda ake ganin kalmar ana amfani da ita ne wajen 'yan ɗariku na tijjaniyya ko kuma na ƙadiriyya, wasu na cewa wanda kaji ana mai laƙabi da wannan kalmar mutum ne wanda yayi ma duniya ƙaura (ZUHUDU) ya fuskanci hanyar tsira kaɗai.[10]
A tarihi akwai sufaye da dama a cikin ɗariku daban-daban, ko "Umurni" – Wanda wani babban shehi ya jagoranta da ake ƙira da wali wanda ke bin irin koyarwar magabatansa har zuwa ga Manzon Allah Muhammad SAW.[11] Kuma sufaye kan taru ɗan (majalisi) ko wuraren taron da ake ƙira da zawiyya. Suna ƙoƙarin yin ihsani (inganta ibadah) kamar yadda hadisi ya nuna: "Ihsani shine ka bauta wa Allah kamar kana ganinsa; in baka ganin sa, tabbas Yana ganinka."[12] Sufaye na ganin Manzon Allah (Muhammad) a matsayin al-Insān al-Kāmil, wato wani ɗan-Adam da baya laifi mai tattare da ɗabi'u daga Ubangiji, kuma shine abin koyi Shugaba na asali.
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedqamar
- ↑ Martin Lings, What is Sufism? (Lahore: Suhail Academy, 2005; first imp. 1983, second imp. 1999), p.15
- ↑ Titus Burckhardt, Art of Islam: Language and Meaning (Bloomington: World Wisdom, 2009), p. 223
- ↑ Seyyed Hossein Nasr, The Essential Seyyed Hossein Nasr, ed. William C. Chittick (Bloomington: World Wisdom, 2007), p. 74
- ↑ 5.0 5.1 5.2 Massington, L., Radtke, B., Chittick, W. C., Jong, F. de, Lewisohn, L., Zarcone, Th., Ernst, C, Aubin, Françoise and J.O. Hunwick, “Taṣawwuf”, in: Encyclopaedia of Islam, Second Edition, edited by: P. Bearman, Th. Bianquis, C.E. Bosworth, E. van Donzel, W.P. Heinrichs.
- ↑ Martin Lings, What is Sufism? (Lahore: Suhail Academy, 2005; first imp. 1983, second imp. 1999), p.12: "Mystics on the other hand-and Sufism is a kind of mysticism-are by definition concerned above all with 'the mysteries of the Kingdom of Heaven'".
- ↑ Knysh, Alexander D., “Ṣūfism and the Qurʾān”, in: Encyclopaedia of the Qurʾān, General Editor: Jane Dammen McAuliffe, Georgetown University, Washington DC.
- ↑
Compare:
Nasr, Seyyed Hossein (2007). Chittick, William C. (ed.). The Essential Seyyed Hossein Nasr. The perennial philosophy series. Bloomington, Indiana: World Wisdom, Inc. p. 74. ISBN 9781933316383. Retrieved 2017-06-24.
Sufism is the esoteric or inward dimension of Islam [...] Islamic esoterism is, however [...] not exhausted by Sufism [...] but the main manifestation and the most important and central crystallization of Islamic esotericism is to be found in Sufism.
- ↑ Shah, Idries (1964–2014). The Sufis. ISF Publishing. p. 30. ISBN 978-1784790035.
According to Idries Shah, Sufism is as old as Adam and is the essence of all religions, monotheistic or not. See Perennial philosophy
- ↑ Shah, Idries (1964–2014). The Sufis. ISF Publishing. pp. 54, 59. ISBN 9781784790059. OCLC 974354388.
- ↑ Editors, The (2014-02-04). "tariqa | Islam". Britannica.com. Retrieved 29 May 2015.CS1 maint: extra text: authors list (link)
- ↑ Bin Jamil Zeno, Muhammad (1996). The Pillars of Islam & Iman. Darussalam. pp. 19–. ISBN 978-9960-897-12-7.