Gwamnatin Soja
Appearance
![]() | |
---|---|
form of government (en) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | gwamnati |
Gwamnatin soja ita ce gwamnatin da sojoji ke gudanar da ita, ko dai wannan ta gwamnatin ta kasance halastatta a karkashin dokokin kasa ko kuma ta kasance Gwamnatin mamaya. Mafi akasari/Yawanci jami'an soji ne ke gudanar da ita.
Gwamatin soja tanada tsare tsare da babance-babance masu yawa, ga wasu daga cikin ire-iren Gwamatin soja